Bahaushe mai ban Haushi
Zan so ka nazarci wadannan tambayoyi kafin in zungure ka a karo na biyu.
1. Shin ko ka san rayuwar bahaushe kafin zuwan musulunci?
2. Shin ka san ta yadda musulunci ya shigo kasar Hausa?
3. Shin ka san alakar Bahaushe da larabawa kafin zuwan musulunci?
4. Ko za ka iya ba wa kan ka amsar maguzancin bahaushe da tasirin ilimin addini akan sa?
5. Mu dan koma baya kadan mu nazarci rayuwar bahaushe kafin zuwan turawan mulkin mallaka da kuma alakar bahaushe da su kafin mulkin mallaka.
6. Yi nazari akan tasirin mulkin mallaka a cikin addini da mu'amalar bahaushe
7. Tsakanin bakin haure kamar turawa da larabawa, da makwabtan yarurruka kamar ibo da yaruba wanne ne ya fi tasirantuwa a cikin al'adunsa?...
Nan ba da dadewa ba za ka fara amfana da wannan shafi nawa, kai dai ka da ka yi nisa ka zama a kusa. Na gode
Tuesday, 6 February 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Buhari's Social Investment Programs to NextLevel loading
We Will Expand N-Power, TraderMoni, MarketMoni, Others – OsinbajoPublished 1 hour ago on March 29, 2019 Vice President of Nigeria Professor ...
-
Bismillahir-rahmanirrahim From the letters of the Jurist Sīdī Muhammad Aknusūs, may Allah be pleased with him And know, O bother that no...
-
ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATUHU How to pray Salatul Tasbih – Method & Benefits Our Beloved Prophet Mohammed (SAW) o...
-
Senate writes off N1.5tr social investment project* The Senate Thursday rated the implementation of the N1.5triilion National Social In...
No comments:
Post a Comment