MATASAN KASATA CIMA-ZAUNE NE
In ji shugaba Muhammadu Buhari
Yau kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa matasan Najeriya cikinsu fal yake da jahilci kuma cima-zaune ne, so suke yi su rika ci a langabe, saboda takama Najeriya tana da arzikin man fetur.
PMB ya fadi haka ne a lokacin da ya hau babban dakali don gabatar da Jawabi a gaban shugabanni na kasashen rainon Ingila da ake gudanarwa a birnin London.
GUNDARIN KALMOMINSA:
"More than 60 percent of the population is below 30, a lot of them haven’t been to school and they are claiming that Nigeria is an oil producing country, therefore, they should sit and do nothing, and get housing, healthcare, education for free.”
Wannan maganar a gaskiya Baba Buhari bai yi wa matasa adalci ba, kuma an ci musu fuska a gaban al'ummar duniya. Dadi da kari hakan yana dada bata sunan Najeriya a idon duniya.
A hawan Buharin nan fa cikin shekara uku masu aiki miliyan goma ne suka rasa aiki, kuma APC da Buhari sune suka dauki alkawarin zasu baiwa matasa miliyan tara cikin shekara uku aikin yi. Ba a basu aikin ba, kuma an koma cin mutuncinsu a waje, bayan gasa su da ake yi a gida.
Haba Baba Buhari! Haba APC iya rigima!
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Buhari's Social Investment Programs to NextLevel loading
We Will Expand N-Power, TraderMoni, MarketMoni, Others – OsinbajoPublished 1 hour ago on March 29, 2019 Vice President of Nigeria Professor ...
-
Bismillahir-rahmanirrahim From the letters of the Jurist Sīdī Muhammad Aknusūs, may Allah be pleased with him And know, O bother that no...
-
ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATUHU How to pray Salatul Tasbih – Method & Benefits Our Beloved Prophet Mohammed (SAW) o...
-
Senate writes off N1.5tr social investment project* The Senate Thursday rated the implementation of the N1.5triilion National Social In...
No comments:
Post a Comment